LISSAFI DA TUNANIN RAYUWA


LISSAFI DA TUNANIN RAYUWA
Huasa Poem
By
Halima Bala Wakili

Hmm..
Wai nikam nikadai ke zaunawa Ina wannan tunanin?

Abubuwa dayawa yanzun idan Ina tuna su wadanda na yisu abaya nida Kai na Ina Shan mamaki... 

So dayawa zan yita lissafi, wasu abubuwan da nayi acan baya yanzun ko at gun point bazan iya ba. Ba fa lallai nasan yaushe chanjin yazo mun ba, but Alhamdulillah sau babu adadi to the life I live now!.

Cigaba ne babba ka zauna ka lissafa how far you have grown, Ups and downs you have overcome, lallai Anan zaka fahimci cewa if you are good to go or da sauran ka..

Waton canji Yana da dadi musamman idan anyi shi da zuciya Mai kyau, sai ya Zama alkhairi ga mutun..

You very well know your lapses better than any one, learn how to work on them and over come them.. It's not easy, but It's necessary!

Your sister,
Halima Bala Wakili

Mun tahi mu kwanta

Post a Comment

0 Comments