SILAR SHIRYUWA



SILAR SHIRYUWA
Hausa Poem
By
Halima Bala Wakili

Kana iya zama silar shiryuwar wani ko wata..

Ka daure ka yaqi zuciyar ka a duk lokacin da kaga wani ya Na aikata abun da yasabawa addinin musulunci ko zamantakewar rayuwa ka mashi gyara cikin hikima..
(Your kind and welcoming words can change someone's life forever).

Kada ka tsangwame shi ko kyararshi, aibata shi ko wulaqanta shi ko ka yi shelar shi a gari.. Halin dayake ciki a yanzun, baka wuce kai ma fadawa a ciki ba ko fiye da hakan...

Jarabawar Ubangiji tana kan kowa..❤️

Your Sister,
Halima Bala Wakili.

Mun tahi mu kwanta.

Post a Comment

0 Comments