A WANI GIDA




A wani gida
Story and writing by Dr zarah Lg
Bismillahi Rahamani Rahim
Dukkan godiya suntabbata ga ALLAH maɗaukakin sarki


Wasu matane zaune a tsakar gida sunata fira suna shewa saiga wata yar' matashiyar mata tafito tana dogara sanda ,naga tanufi wurin buta tadau'ka tazuba ruwa ,tazo wucewa tagaban matannan kawai sainaji ɗaya tace?Karima jiwannan nakasassar matar adai haka za akare anadogara sanda inbadan namijiba da ko zabar masifa da maita Kanada mata irinmu maizakai dawannan nakasassar matar ,inama amfanin aurenta aibanganshiba gata juya,sainaji ɗaya takwashe da dariya ta mugunta suka tafa hannuwa,zaituna tanajinsu hartashiga kewaye tarasa mekemata daɗi ,haka tagama abinda take tafito ,sunanan zaune a inda tabarsu,Dasauri tawucesu dankarda sukara faɗin abinda zaiba'ta mata rai,amma saida sukace ALLAH yawataran maitan namiji ,taisauri tashige da'ki tana kuka tanacewa inda sabo tasaba jinhaka a wurinsu,tanashiga ɗaki tadatse tana kukan wannan wace irin rayuwace dan tana da kasa shine kullum suke wulakan'tata tanagama kukan tashare hawayenta harbacci ba'rawo yasaceta, kullum dai masifa da bala'i kala kala take gani agidan awurinsu karima da mariya ,shikuma malam Tanimu yanata lallashinta dabata hakuri akan watarana sailabari takara hakuri kuma tadage da addu'a,zaituna ce zaune ada'ki tarasa mekemata daɗi nantaji cikinta yafara murda'mata , tarikeshi gam tanata ihu wayyo cikina zanmutu ,su karima suna jiyo ihunta da gudu suka fito suna lekata suna dariya suna komawa ,bako suji tausayinta,nandai taita addu'a harya lafamata,bacci yasaceta,yau misalin wata ukku cikin zaituna yafara ɗan fitowa ,kowa namamaki masu gulma sunayi shiko malam yanata ƙara son matarshi dariritata ,haushi kamar yakashe su karima itakau ko kallo basu isheta ba,anan cikin haka harcikinta ya isa haihuwa,ranar wata Lahadi ta santalo ɗanta maikyau murna wurin Malam sai ba'ayi baƙin ciki wurinsu karima da mariya kau kamarme anata shigowa murna dajin daɗi zaituna tahaihu ansha suna anyi Abubuwa bakin gwalgwado yaro yaci suna Abdurazzak ,yaro yana cikin gatan mamanshi da babanshi sukau su karima kamar sukasheshi saboda baƙin ciki ,anahakane yaro yafara tasawa yafara girma har ya iya tafiya ansashi makaranta yana zuwa ,karima da mariya sunso sukulla makir'ci sukaga bazaiyiba suka haku'ra saidai kullum wulakan'ci iri iri dasukeyi , Alhamdullh yaron zaituna yagirma sosai haryafara sana'a abincin daza'aci gidanma shike kawowa ga zaituna tazatama yar'gata awurin yaronta su karima da mariya sunji kunya kuma sunyi nadama.


Na rubuta wannan takaitaccen labarinne domin muka'ra sanin rayuwa , wulakan'ci da tozarwa ba Abubuwa bane masu kyau dan ALLAH Mubar wulakan'ta mutum ko a ina muka ganshi kuma ko awane hali mukasameshi,aduniya bamusan waɗanda zasu taimake muba ALLAH yasa mucika da imani Ameen summa Ameen


Post a Comment

0 Comments