MUNAHUCCI DA MUNAHUKI
Hausa Poem
By
Halima Bala Wakili
Ya hayyu ya qayyum Anything munahucci da munahuki Allah kayi mana nesa da su..
Lallai munahuki zai iya tada gari!..
Shi sharrin zama munahuki bazaka taba ganin dai-dai a rayuwarka ba. Allah zai tayi maka talala har sai dubunka ta cika..
Munahuki bai da kama! Bazaka taba kallon shi kace zai aikata ba shiyasa yake da matuqar wuyar zama.
Kana tare da mutun Amma Yana Neman ganin bayanka.
Allah ka tsaremu da Zama munahukai ka karemu da munahukai masu huska biyu.
Your sister,
Halima Bala Wakili.
Mun tahi mu kwanta.
0 Comments