*DANDALIN MASOYA*
Idan har yana sonki kuma yana ƙaunarki akan tubalin gaskiya bazai taɓa ambatar kalmar ɓatanci a wurin kiba, abun nufi anan shine, ba masoyin gaskiya bane namijin daya buƙaci ki danƙa masa alewar madara a matsayin tukuicin bege kuma kafin aure, yi ƙoƙarin kiyaye mutuncin ki da budurcin ki kafin samarin gefe su anatayo da sukar masu, Ya ALLAHU ka tsaremu ka tsare ƴan uwanmu mata akan faɗawa duk wani abin ƙi da abin ƙyama, Amin Amin
*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
0 Comments