Aure ba wasa bane idan bakada halin sauƙe nauyin dake kanka to daga farko kada ka azawa kanka abinda bazaka iyaba, Ya ALLAHU ka datar damu, amin amin
*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*GADON MA AURATA*
Kabar ganin cewa kana salla kullum, kana iya ƙoƙari dai dai gwargwado ganin cewa ka kiyaye duk wani abu na haramun, abar maganar ustazanci amma ita sha awa halitta ce, da yawan mutane suna fuskantar wannan matsalar, abun nufi anan shine idan kanada muhallin yin aure yi iya ƙoƙari ganin ka rufama kanka assiri kafin abinda ba ayi tunani ba ya faru, Ya ALLAHU ka baiwa masu niyar yin aure ƙarfi na raya wannan sunna masu neman miji kuma Ya ALLAHU ka zaɓa musu wanda yafi zama alheri a garesu, Amin Amin
*KING ANA QUEEN WRITING CHAMBER*
https://chat.whatsapp.com/EJyDTUGRuWoCSv2hvGEPB3
0 Comments